Tambaya Da Amsa
Harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:21:02
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Ko menene harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur ga duk mai bukata?, Ku tambaya mana masana harkokin tsaro domin su yi mana bayani akan mene ne ma'anar ƴansandan jihohi da ake ta muhawara a kai a Najeriya, kuma shin yin hakan zai haifar da ɗa mai ido? wasu cikin tambayoyin masu sauraro kenan da shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ke ɗauke da amsoshinsu tare da Nasiru Sani.... Latsa alamar sauti don sauraren shirin........