Bakonmu A Yau
Farfesa Mansur Isa Yelwa kan tsarin almajiranci a Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:33
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A karshen makon da ya gabata ne zabtarewar kasa ta hallaka wasu almajirai guda 8 a Jihar Kebbi, matsalar da ta dada tado da batun kula da almajiran da ke karatun Alkur'ani. Wasu na danganta matsalar da sakacin iyaye wajen rashin kula da 'ya'yan su ko kuma ciyar da su a makarantun allon. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Frafesa Mansur Isa Yelwa, daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci kuma masanin shari'a a Najeriya. Ku latsa alamar sauti don jin cikakkiyar tattaunawarsu.......